Mongi Kooli
Appearance
|
| |||
31 Mayu 1976 - 26 Disamba 1977 ← Mohammed Mzali - Mongi Ben Hamida (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa |
Ksar Hellal (en) | ||
| ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||
| Mutuwa |
Gammarth (en) | ||
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon daji na madaciya) | ||
| Ƴan uwa | |||
| Yara |
view
| ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
Paris Faculty of Law and Economics (en) Sadiki College (en) | ||
| Harsuna |
Larabci Faransanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa da lauya | ||
| Kyaututtuka | |||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Socialist Destourian Party (en) | ||
Mongi Kooli (15 ga Marisn din shekarar1930 - Yuni 14, shekarata 2018) ɗan siyasan Tunusiya ne sannan kuma jami'in diflomasiyya. Ya shiga Jam'iyyar Socialist Destourian . Ya kasance gwamnan Jendouba Governorate da Bizerte Governorate .
Siyasa da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Ya kasance Jakadan Tunusiya a Spain da Czechoslovakia. Ya kasance Ministan Kiwon Lafiya na Tunusiya a 1976–1977. Ya wallafa wani tarihin shekarar 2012, Au Service de la République .