Montenegro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Montenegro
Црна Гора / Crna Gora
Crna Gora
Црна Гора
Flag of Montenegro.svg Coat of arms of Montenegro.svg
Administration
Government jamhuriya
Head of state Milo Đukanović (en) Fassara
Capital Podgoritsa
Official languages Montenegrin (en) Fassara, Serbian (en) Fassara, Croatian (en) Fassara, Bosnian (en) Fassara da Albanian (en) Fassara
Geography
LocationMontenegro.svg, Europe-Montenegro.svg da Montenegro on the globe (Europe centered).svg
Area 13812 km²
Borders with Herzegovina, Serbiya, Albaniya, Kroatiya, Tarayyar Turai da Kosovo (en) Fassara
Demography
Population 622,359 imezdaɣ. (2018)
Density 45.06 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+01:00 (en) Fassara, Central European Time (en) Fassara, UTC+02:00 (en) Fassara da Europe/Podgorica (en) Fassara
Internet TLD .me (en) Fassara
Calling code +382
Currency euro (en) Fassara
gov.me… da gov.me
Tutar Montenegro.

Montenegro ko Monteneguro[1] ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Montenegro Podgoritsa ne. Montenegro tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 13,812. Montenegro tana da yawan jama'a 631,219, bisa ga jimilla a shekarar 2020. Montenegro tana da iyaka da ƙasasen huɗu: Bosnia-Herzegovina a Arewa maso Yamma, Serbiya a Arewa maso Gabas, Kosovo a Gabas da Albaniya a Kudu maso Gabas. Montenegro ta samu yancin kanta a shekara ta 2006 (akwai ƙasar Montenegro mai mulkin kai daga shekara ta 1852 zuwa shekara ta 1918 ; daga shekara ta 1918 zuwa shekara ta 2006, Montenegro yanki ce a cikin tsohon ƙasar Yugoslaviya, san nan Serbiya).

Daga shekara ta 2018, shugaban ƙasar Montenegro Milo Đukanović ne. Firaministan ƙasar Montenegro Duško Marković ne daga shekara ta 2016.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.