Mopti (birni)
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Mali | ||||
Region of Mali (en) ![]() | Mopti Region (en) ![]() | ||||
Babban birnin |
Mopti Region (en) ![]() | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 40 km² | ||||
Altitude (en) ![]() | 278 m | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en) ![]() |


Mopti birni ne, da ke a ƙasar Mali. Shi ne babban birnin yankin Mopti. Mopti yana da yawan jama'a 187 514, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Mopti a karni na sha tara bayan haifuwar Annabi Issa.
