Morell

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Morell

Morell Musa wanda aka fi sa ni da Morell haifaffen jihar Borno a Arewacin Najeriya yana daya daga cikin ma wakan da suka fara kawo wakar hip hop arewa, yakan yi wakokinsa ne da salo biyu, yayi Hip hop kana kuma yayi bakin Ganga, a wannan lokacin yana daya daga cikin ma wakan da tauraruwar su ke haskawa.[1]

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Morel ya na aiki ne yanzu a ƙarƙashin ƙungiyar Nordan Orty Entertainment, kuna nasan kowa na sha’awar sauraran wakarsa ganga da garaya. In da yayi kokarin girmama harshen hausa bisa da na turanci, yayi karatu ne a Unibersity na Maiduguri.[2] Daya daga cikn wakokinsa da suka daga shi yazama an sanshi akwai “Anti Social” wanda suka yi tare da sanannen mawakin danke kudancin Nijeriya mawakin wanda akafi sani da Olamide[3]

Olamide yana daya daga cike manyan mawaka a Najeriya.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]