Jump to content

Mount Frere

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mount Frere


Wuri
Map
 30°55′S 28°59′E / 30.92°S 28.98°E / -30.92; 28.98
Ƴantacciyar ƙasaAfirka ta kudu
Province of South Africa (en) FassaraEastern Cape (en) Fassara
District municipality (en) FassaraAlfred Nzo District Municipality (en) Fassara
Local municipality (en) FassaraUmzimvubu Local Municipality (en) Fassara
Babban birnin
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1876
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 5090 da 5090
Tsarin lamba ta kiran tarho 039 255

Mount Frere, a hukumance KwaBhaca, [1] wani gari ne da ke cikin lardin Gabashin Cape, wanda a baya aka sani da yankin Transkei, a Afirka ta Kudu. Garin KwaBhaca na tsakanin garin Kokstad da Mthatha da kuma wata Hanyar N2, kimanin kilomita 100 daga arewa maso gabashin Mthatha. Gundumar Alfred Nzo ce ke gudanar da garin kuma ƙauyukan garin na a ƙarƙashin jagorancin shugaban ƙabilar da ke da iyakoki na tsakiya da ke garin.

Sunan garin a harshen Xhosa shine KwaBhaca, ko "ƙauyen shugabancin Bhaca" a fassara ce da hausa, ko "wurin Mutanen ƙabilar Bhaca",[2] waɗanda suka zauna a nan, a wajejen 1825.

An kafa garin shekarar 1876 kuma an sanya masa sunan Sir Henry Bartle Edward Frere.[2] A watan Fabrairun 2016, an sauya sunan garin zuwa KwaBhaca.[1]

  1. 1.0 1.1 "Government Gazette No. 39669" (PDF). South African Government. 2016-02-09. p. 9. Archived from the original (PDF) on 2017-02-07. Retrieved 8 August 2019.
  2. 2.0 2.1 Erasmus, B. P. J. (1995). On Route in South Africa. Internet Archive. Johannesburg: Jonathan Ball Publishers. p. 209. ISBN 978-1-86842-026-1.

Hanyoyin hadi na Waje

[gyara sashe | gyara masomin]