Jump to content

Moussa Sinko Coulibaly

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Moussa Sinko Coulibaly
Rayuwa
Haihuwa Bamako, 14 ga Yuli, 1972 (53 shekaru)
ƙasa Mali
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, soja da minista
Coulibaly a cikin 2017

Colonel Moussa Sinko Coulibaly shi ne Ministan Gudanar da Yankin, na Rarraba da na Shirye-shiryen Yankin Mali tun daga 24 ga watan Afrilu shekarar ta 2012. [1]

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Le Gouvernement du mardi 24 avril 2012". Primature (in French). Government of Mali. 2012-04-26. Archived from the original on 2012-05-14. Retrieved 2012-07-02.CS1 maint: unrecognized language (link)