Moutarou Baldé

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Moutarou Baldé
Rayuwa
Haihuwa Moudéry (en) Fassara, 5 Oktoba 1993 (30 shekaru)
ƙasa Senegal
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

El Hadji Moutarou Baldé (an haife shi 5 ga watan Oktoban 1993) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Teungueth da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Senegal.

Ayyukan ƙasa da ƙasa[gyara sashe | gyara masomin]

Baldé ya fara buga wasansa na farko tare da tawagar ƴan wasan Senegal a 1-0 2020 na cancantar shiga gasar cin kofin ƙasashen Afirka da Liberiya a ranar 28 ga watan Yulin 2019.[1] An naɗa shi a cikin tawagar gasar a gasar cin kofin WAFU na 2019.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]