Muallimawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muallimawa
Muallimawa
Yankuna masu yawan jama'a
Nigeria[1]
Harsuna
Fulani
Hausa, Larabci
Addini
Islam
Kabilu masu alaƙa
Fulani, Jobawa, Banu Gha Madinawa

Muallimawa sun samu sunansu ne daga kalmar larabci ta Muallim da ta ke nufin Malami.[2]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Muallimawa suna da asali daga Awliya Banu Gha Madinawa zuriar Imam Ghali (Malam Gha) ta wajen mahaifin Abdullahi Aliyu Sumaila da a ke kira Malam Aliyu-Talle Sumaila (Sheikh Aliyu Maiduniya) wanda ya fito daga gidan Waliyi Abdurrahim-Maiduniya,[3][4][5][6][7][8][9][10][11][12][13][14][15]kuma suna da dangantaka ta jini da Jobawa ta wajen mahaifiyar Sheikh Aliyu Maiduniya da a ke kira Maryam Inuwa Chango bafulatanar Chango ta wajen Mahaifinta, kuma bafulatanar Jobawa ta wajen mahaifiyarta da a ke cewa Binta wacce ta fito daga gidan Sarkin Sumaila Akilu wanda ya ke zuri'ar Makaman Kano Iliyasu ne da Makaman Kano Isa na daya [16][17][18]suna da dangantaka da Fulani Torankawa ta wajen Hajiya Saude Abdullahi-Aliyu wadda ta ke daga Gidan Sarkin Fulani Abdullahi jikan Sarkin Wudil Bello wanda asalinsa bafullatani ne na kabilar Torankawa[19][20][21][22][23]

Sanannun Muallimawa[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Hausa in Ghana".
  2. Sumaila, Ahmed (2018). The History of Abdullahwa Dynasty. Sauda Voyager.
  3. Bashir, Ali (2000). Kano Malams in the Ninteenth Century. River Front Press.
  4. Hassan, Mohammed (2018). Islamic Religious Practices and Culture of the Al-Ghali Family. Tafida Printing Press.
  5. Abubakar, Badamasi. Trans Saharan Trade: Networks and Learning in Ninetenth Century Kano. Danjuma Press.
  6. Aminu, Muhammad. The History of Al-Ghali Family. Gargaliya Press.
  7. Sani, Muhammadu (1990). Arab Settlers in Kano. Sauda Voyager.
  8. Balogun, Ismail A.B (1969). The penetration of Islam into Nigeria. Khartoum: University of Khartoum,Sudan, Research Unit.
  9. Danlami, Yusuf (2005). Al-Ghali Family and its Religious Leaders. Danlami Printers.
  10. Tarikh Arab Hadha al-balad el-Musamma Kano. Journal of Royal History. 1908.
  11. Balarabe, Suleman (1987). The History of Kadawa Town. Bala Printing Press.
  12. Abdullahi, Ahmed (1999). Madinawan Kano. Kano: Danlami Printers.
  13. Norris, H.T. (1975). The Tuaregs:Their Islamic Legacy and Its Diffusion in the Sahel. England: Aris and Phillips,Ltd.
  14. Last, Murray (1967). The Sokoto Caliphate. New York: Humanities Press.
  15. Bello, Ahmadu (1962). My Life. Cambridge University Press.
  16. Ahmed, Mubajjal (2004). The Jobawa and the Jihad. Kano: Premium Digital Printers.
  17. Smith, M.G. (1997). Government in Kano 1350-1950. Westview Press, A Division of HarperCollins Publishers,Inc.
  18. Sumaila, Ahmed (2007). Usman dan Fodio. Kano: Aurora Kano,Inc.
  19. Abdullahi, Ahmed (2019). The Muallimawa Dynasty. Cpisco Printers.
  20. Abubakar, Aliyu (2005). The Torankawa Danfodio Family. Kano,Nigeria: Fero Publishers.
  21. Ibrahim, Muhammad (1987). The Hausa-Fulani Arabs: A Case Study of the Genealogy of Usman Danfodio. Kadawa Press.
  22. Ibrahim, Muhammad (1987). The Hausa-Fulani Arabs: A Case Study of the Genealogy of Usman Danfodio. Kadawa Press.
  23. Ajayi, Jacob F. Ade (1989). Africa in the Nineteenth Century Until the 1880s. University of California Press. ISBN 978-0-520-03917-9. Retrieved 2013-02-13.