Jump to content

Mugurel Dedu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mugurel Dedu

[gyara sashe | gyara masomin]

Alexandru Mugurel Dedu (an haife shi 1 ga watan Maris 1985) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Romania wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na kai hari ko kuma gaba ga ƙungiyoyi kamar haka: Pandurii Târgu Jiu, CS Otopeni, Politehnica Iași, Gloria Buzău ko CS Afumați, da sauransu.

[1]

  1. https://www.laliga.com/en-GB