Muhammad Adamu
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Sana'a |
Muhammad Adamu ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan majalisa. A halin yanzu yana zama dan majalisar dokokin jihar Jigawa mai wakiltar mazabar Kafin Hausa a majalisar.[1] Adamu Babban Bare ne ya gabace shi[3].
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "APC candidate, Muhammad Adamu, wins Jigawa by-election -". The NEWS. 2021-03-07. Retrieved 2025-03-15