Muhammad Ahmad (Dan siyasan najeriya)
Appearance
(an turo daga Muhammad Ahmad (Dan siyasan najeriya rian politician))
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | 2021 |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Muhammad Ahmad (Ya rasu 29 ga watan Yuni 2021) ɗan siyasan Najeriya ne daga jam'iyyar All Progressives Congress. Ya wakilci Shinkafi a [[Zamfara State House of Assembly|Majalisar Dokokin Jihar Zamfara].
Dalilin Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An kashe Ahmad ne a wani harin ‘yan bindiga da suka kai kan hanyar Sheme zuwa Funtua a watan Yunin 2021.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Zamfara lawmaker killed after welcoming Governor Matawalle to APC". The Guardian. Retrieved 30 December 2021.[permanent dead link]