Muhammad Ali Jan Ahmad
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Afghanistan |
| Sana'a | |
| Sana'a |
ɗan siyasa, Ulama'u da civil servant (en) |
Maulvi Muhammad Ali Jan Ahmad (Pashto) ɗan siyasan Taliban ne na Afghanistan wanda a halin yanzu yake aiki a matsayin Gwamna Lardin Paktia tun daga 7 ga Nuwamba 2021. [1][2] Ya kuma yi aiki a matsayin Gwamna na lardin Logar daga watan Agusta 2021 zuwa 6 ga Nuwamba 2021. [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Our Main Goal is to Ensure Security and Development of the Country: Logar Governor". Bakhtar News Agency. November 1, 2021.
- ↑ Ahmadzai, Asif (November 8, 2021). "New governors named for 17 provinces" – via pajhwok.com.
- ↑ "افغانستان د ټولو ولسونو او مېشتو قومونو ګډ کور دی". باختر خبری آژانس. September 21, 2021.