Muhammadu Aminu ya kasance Shine Sarkin Zazzau na Sha Bakwai Kuma yaza Ciyaman a Masautar Zazzau,Sannan ya samu Nasarar Alhaji Shuhu Idris Ranar Takwas ga wataa fabrairu shekara ta alif 1975.