Muhammad Jelani
Appearance
Muhammad Jelani
[gyara sashe | gyara masomin]An haife shi a garin kaura namoda jahar zamfara state nigeria. Ya tasa a cikin anguwar su ta Turmuzawa (Kukar Lanto), sannan yayi karatun allo a makarantar mallam amadi (mu'asasatu mallam Ahmadi malakai, kaura-namoda) tun yana karami har ya sauke #alqur'ani. yayi karatun boko a makarantar Umarun Mamuda Pilot Primary School kaura-namoda da kuma Madarasatu Raudul Jinan, Kofar Zurmi al'islamiya da kuma makarantar Ma'ahad Sheikh Muhammadul Mahi Al'islamiya da Nafhatu Rasulu Al'islamiya. da Community Science Secodary School. sai namoda secondary school da kuma Sheikh Muhammadul Mahi Collage Arabic And Islamic Studies da kuma Annur Collage Of Education. sanan nayi koyarwa makarantar 123456