Muhammad Yakubu
Appearance
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Ɗan kishin ƙasa, Ɗan gwagwarmayar haƙƙin ɗan adam, Malami, mai son neman Ilimi.
Haihuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Muhammad Yakubu wanda akafi sani da Muhammad Nasir a garin Gombe [1]a sananniyar unguwa ta Jekada Fari dake tsakiyar garin Gombe, Najeriya. A shekarar alif ɗari tara da chasa'in da tara, 1999.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ www.bbchausa.com