Jump to content

Muhammad Zahid Ahmadzai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Muhammad Zahid Ahmadzai ɗan siyasa ne kuma ɗan diflomasiyya daga Afghanistan wanda memba ne na Majalisar Shugabannin Afghanistan . [1] Ya kuma yi aiki a matsayin Diplomat da Sakatare na farko a Ofishin Jakadancin Taliban na Pakistan daga 1996 zuwa 2001.[2]

  1. "Taliban Close to Formation of Cabinet, Announcement of New Government". Voice of America (in Turanci). Retrieved 2022-10-07.
  2. "COUNCIL IMPLEMENTING REGULATIONE". European Union.