Muhammad bin Ahmad al-Saffarini

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muhammad bin Ahmad al-Saffarini
Rayuwa
Haihuwa Saffarin (en) Fassara, 1701
ƙasa Daular Usmaniyya
Harshen uwa Larabci
Mutuwa Nablus (en) Fassara, 1774
Karatu
Harsuna Larabci
Malamai ʻAbd al-Qādir al-Taghlibī (en) Fassara
Sana'a
Sana'a marubuci, Islamic jurist (en) Fassara da Ulama'u
Wanda ya ja hankalinsa Mar'i al-Karmi (en) Fassara da Ahmad ibn Yahya al-Karmi (en) Fassara

Muḥammad bn Aḥmad Saffārīnī[1][2] (1114 AH, 1702/3 AD, Saffarin, Tulkarm - 1188 AH, 1774 AD, Nablus )[3][4] shima an rubuta shi kamar Muhammad bin Ahmad al-Saffarini Al-Hanbali,[5] kasance malamin Hanbali ya kasan ce ɗan Falasɗinawa, masanin shari’a, muhaddith, marubuci kuma masanin tarihi. Cikakken sunansa shi ne Shams al-Din Abu al-Aun Muhammad bin Ahmad bin Salim bin Sulayman al-Saffarini Nablusi .

Tarihin rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Muhammad bn Ahmad al-Saffarini ya kasance a ƙauyen Saffarin na Tulkarm Governorate a shekara ta 1114 AH / 1701 AD.[3]

Ya kammala karatunsa na Alkur'ani a kauyen. [6][7] yayi karatun sa a cikin wani littafi "Dalīl aṭ-ṭālib li-nail al-maṭālib" na marubucin Mar'i al-Karmi . [8]

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Ya kasance marubucin littattafai da dama a fannoni da yawa kamar Fiqhu, Aqeedah da Tafsiri . ciki har da:

 • Lawāmiʻ al-anwār al-bahīyah wa-sawāṭiʻ al-asrār al-atharīyah.[9]
 • Durrah al-muḍīyah fi ʻaqd al-firqah al-mardīyah.[10]

Hanyoyin Hanyar waje[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 1. "Saffārīnī, Muḥammad ibn Aḥmad". Virtual International Authority File.
 2. "Saffārīnī, Muḥammad ibn Aḥmad, 1702 or 3-1774 - Fihrist". www.fihrist.org.uk. Retrieved 2021-02-02.
 3. 3.0 3.1 "Scholar of renown: Muhammad ibn Ahmad Al-Saffarini". Arab News (in Turanci). 2001-10-25. Retrieved 2021-02-02.
 4. Adi, Muhammad Ubadah (2008). A study and an edition of Imam Muhammad ibn Ahmad ibn Salim Al-Saffarini Al-Hanbali sales book Kitab Al-Buyu from Kashf Al-Litham Li Sharh Umdat Al-Ahkam (doctoral thesis) (in Turanci). University of Wales Trinity Saint David.
 5. Rifai, Sayyid Rami Al (2015-07-03). The Islamic Journal |03|: From Islamic Civilisation To The Heart Of Islam, Ihsan, Human Perfection (in Turanci). Sunnah Muakada. p. 35.
 6. The Safarini Translation, pp. 9-10
 7. المنجد، محمد صالح، شرح منظومة ابن فرح اللامية (Al-Munajjid, Muhammad Salih, Explanation of Ibn Farah Al-Lami's System)
 8. ثبت مفتي الحنابلة بدمشق الشيخ عبد القادر التغلبي، ص13، 1998
 9. "Lawāmiʻ al-anwār al-bahīyah wa-sawāṭiʻ al-asrār al-atharīyah". Virtual International Authority File (in English). Retrieved 2 February 2021.CS1 maint: unrecognized language (link)
 10. "Durrah al-muḍīyah fi ʻaqd al-firqah al-mardīyah". Virtual International Authority File (in English). Retrieved 2 February 2021.CS1 maint: unrecognized language (link)