Muhammad zaiyan-Umar
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci Hausa |
| Sana'a | |
| Sana'a | marubuci da Malami |
| Imani | |
| Addini | Musulunci |
Muhammad Zaiyan-Umar farfesa ne a fannin Kimiyya na Siyasa a Jami'ar Usman Danfodio dake sokoto kuma Mataimakin Shugaban Jami'ar Tarayya ta Birnin Kebbi wanda ya maye gurbin Bello Bala Shehu bayan shekaru 5 a ofishi.[1][2] Ya kasance tsohon Mataimakin Shugaban Jami'ar Jihar Sokoto kafin a nada shi a matsayin Mataimakin Babban Jami'ar Birnin Kebbi ta majalisar da ke kula da makarantar a shekarar 2022.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Report, Agency (2022-11-25). "Kebbi varsity gets new VC, Zaiyan-Umar". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2024-11-22.
- ↑ David (2022-11-24). "FUBK announces Prof Zaiyan Umar as new VC". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-11-22.
Haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Shafin Ma'aikatan Zaiyan-Umar a kan UDUS Archived 2024-11-30 at the Wayback Machine