Muhammadu Gawo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muhammadu Gawo
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 - 31 Disamba 2019
District: Babura/Garki
member of the Jigawa State House of Assembly (en) Fassara

2015 -
Rayuwa
Haihuwa 1954
ƙasa Najeriya
Mutuwa 31 Disamba 2019
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Muhammadu Adamu Fegen Gawo (an haife shi a shekata ta 1954, yarasu a ranar 31 ga watan Disamba a shekarar 2019) ɗan siyasar Najeriya ne.

An zaɓi Gawo a matsayin ɗan majalisar dokokin jihar Jigawa a cikin shekara ta, 2015.[1] Ya wakilci Mazaɓar Garki / Babura, kuma yana da alaƙa da jam'iyyar All Progressives Congress.[2]

Mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Gawo ya rasu a ranar 31 ga watan Disambar a shekara ta, 2019, yana da shekaru 65, yayin da yake neman magani a Dubai.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]