Jump to content

Mukhtar Shehu Ladan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mukhtar Shehu Ladan
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Makarfi/Kudan
Rayuwa
Haihuwa 1986 (39/40 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Mukhtar Shehu Ladan ɗan siyasan Najeriya ne. Ya taba zama mamba mai wakiltar mazabar tarayya ta Makarfi/Kudan a majalisar wakilai. An haife shi a shekarar 1986, dan asalin jihar Kaduna ne. An zabe shi a matsayin dan majalisar tarayya a 2019 a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC).[1][2]

  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2025-01-06
  2. admin (2021-12-29). "MIDTERM: Mukhtar Shehu nets zero bills in 2 years". OrderPaper. Retrieved 2025-01-06