Jump to content

Mukhtar Zakari Chawai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mukhtar Zakari Chawai
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Kauru
Rayuwa
Haihuwa 1978 (46/47 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Mukhtar Zakari Chawai ɗan siyasan Najeriya ne. Ya yi aiki a matsayin memba wanda ke wakiltar Majalisa ta Tarayya na Mazaɓar Kauru a Majalisar Wakilai. An haife shi a shekarar 1978, ya fito ne daga Jihar Kaduna kuma yana da digiri na biyu. An zaɓe shi a Majalisa a shekarar 2019 a ƙarƙashin All Progressives Congress (APC). [1][2] Ya horar da mutane saba'in daga cikin masu jefa masa kuri'a a aikin noma, yana karfafa su da kayan aiki da kyautar kuɗi.[3]

  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  2. "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2025-01-06.
  3. Nation, The (2020-11-16). "Rep empowers 70 constituents | The Nation". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.