Musa Edet Essien
Appearance
Moses Essien ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne sannan kuma ɗan majalisa. Yana wakiltar mazaɓar Ibiono Ibom a majalisar dokokin jihar Akwa Ibom a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar Young Progressive Party (YPP). [1] [2] [3] [4]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Anthony, Lovina (2024-02-04). "YPP wins Reps, State Assembly rerun elections in Akwa Ibom". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-25.
- ↑ "A'Ibom Lawmaker Initiates Free Medical Outreach In Ibiono Ibom – Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). 2024-08-05. Retrieved 2024-12-25.
- ↑ BusinessDay (2024-07-07). "Akwa Ibom lawmaker seeks provision of roads in farming communities to boost food production". Businessday NG (in Turanci). Retrieved 2024-12-25.
- ↑ News, Leadership (2024-10-28). "Lawmaker Seeks FG's Intervention As Flood Worsens Calabar-Itu Highway" (in Turanci). Retrieved 2024-12-25.