Jump to content

Musa Mustapha (Dan siyasa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Musa Mustapha (Dan siyasa)
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Augusta, 1975 (50 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Musa Mustapha (Kulas) (an haife shi a ranar 15 ga Agusta, 1975) ɗan siyasan Najeriya ne kuma dan majalisar dattawa na yanzu a gundumar Yobe ta Gabas a jihar Yobe.[1][2]

  1. Jirgi, Hussaini (2024-01-07). "Yobe East: Mustapha Picks APC Ticket To Succeed Son-in-Law Geidam". Leadership. Retrieved 2024-06-12.
  2. Abubakar, Uthman (2024-02-04). "BREAKING: INEC declares APC's Mustapha Yobe East senator". The Punch. Retrieved 2024-06-12