Musa Uba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Musa Umar Daura wanda aka sani da Musa Uba An haife shi a garin Daura ta jihar Katsina a Najeriya. Uba shine Magajin garin Daura na yanzu. Ya gaji sarautar Magajin garin Daura daga mahaifin sa tsohon Magajin garin Daura.

Garkuwa da shi[gyara sashe | gyara masomin]

Masu garkuwa da mutane sun taɓa yin garkuwa da Magajin Garin Daura Musa Uba.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]