Jump to content

Musa Umar Garo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Musa Umar Garo
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Gwarzo/Kabo
Rayuwa
ƙasaNajeriya
Karatu
HarsunaTuranci
Hausa
Sana'a
Sana'aɗan siyasa

Musa Umar Garo ɗan siyasar Najeriya ne wanda ya wakilci Mazabar Tarayya ta Kabo/Gwarzo a Majalisar Wakilai ta Ƙasa, daga Jihar Kano, daga shekarar 2019 zuwa 2023. Ya kasance ɗan jam’iyyar All Progressives Congress (APC). [1][2]

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
  2. ↑ "Legislator Details - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". www.constrack.ng. Retrieved 2025-01-05.