Jump to content

Musa Yahaya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Musa Yahaya
Rayuwa
Haihuwa Kaduna, 16 Disamba 1997 (26 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  RC Celta de Vigo (en) Fassara-
  Nigeria national under-17 football team (en) Fassara2013-201394
Tottenham Hotspur F.C. (en) Fassara2014-
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 202015-21
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 202015-201564
Portimonense S.C. (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa attacker (en) Fassara
Tsayi 170 cm

Musa Auwal Yahaya (an haife shi a ranar 16 ga watan Disamba shekarar ta alif dari tara da casa'in da bakwai 1997) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Najeriya wanda a yanzu yake taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Vizela a Segunda Liga.

Musa haifaffen garin Kaduna ne, Arewacin Najeriya, ya fara wasan kwallon kafa ne a Makarantar Mutunchi kafin a zabe shi ya wakilci Najeriya a gasar cin kofin duniya ta FIFA U-17 na 2013. Musa ya fara taka leda a ranar 28 ga Fabrairun 2016 a Segunda Liga bayan ya shigo a matsayin mai maye gurbin Theo Ryuki na minti 46th.[1]

Ayyukan duniya

[gyara sashe | gyara masomin]

Musa ya wakilci Najeriya a manyan wasannin duniya ciki har da na FIFA U-17 World Cup da 2015 FIFA U-20 World Cup.

Kididdigar aiki

[gyara sashe | gyara masomin]
As of match played 28 February 2016.
Bayyanar da kwallaye ta ƙungiyar, kakar wasa da kuma gasa
Kulab Lokaci League Kofin FA Kofin League Turai Jimla
Rabuwa Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals Ayyuka Goals
Portimonense SC 2015-16 Segunda Liga 1 0 0 0 0 0 0 0 1 0
Jimlar aiki 1 0 0 0 0 0 0 0 1 0

 

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Musa Yahaya finally debuts in Portugal". African Football. 28 February 2016. Retrieved 1 March 2016.