Jump to content

Jerin gudummuwar edita Isma'il Ibrahim Daura

Results for Isma'il Ibrahim Daura magana rajistan hani uploads logs global block log global account abuse log
A user with 7 edits. Account created on 4 Satumba 2023.
Nemo gudummuwafadadarugujewa
⧼contribs-top⧽
⧼contribs-date⧽

25 Nuwamba, 2023

  • 12:2412:24, 25 Nuwamba, 2023 bamban tarihi +557 N Halogens Sabon shafi: Halogens wasu element ne dasuke da atoms guda biyu (diatomic molecules), sune group na bakwae (group seven) acikin periodic table Wanda suka hada da chlorine, bromine,iodine da kuma flourine. Halogens suna da electron bakwai acikin shell dinsu na karshe (outermost shell), hakan na nufin electron daya kadai suke bukata su cike shell dinsu na karshe suyi daidai da sharadin octet rule.Halogens suna haduwa da elements na group one (alkali metals) irinsu Hydrogen (H), Lithium (Li,...
  • 12:0212:02, 25 Nuwamba, 2023 bamban tarihi +1,081 N Benzene Sabon shafi: Benzene wani sinadari ne daga cikin aromatic compounds (wato compounds din dasuke da ring kuma suka cika sharadin Huckel rule). Benzene yakunshi carbon guda shida dakuma Hydrogen guda shida, ana rubuta shi a C6H6. Benzene Kamar ko wane compound, Yana da reactions din dayake yi duk da ya banbanta da wasu compounds din, ana kianshi da stable compound kasantuwar ya kunshi Carbon to Hydrogen double bond. Daga cikin reactions din benzene akwae; electrophilic substitution reaction (...
  • 11:4211:42, 25 Nuwamba, 2023 bamban tarihi +409 N Carboxylic acid Sabon shafi: Carboxylic acid wani sashe ne daga cikin functional group wanda yake da tsarin structure data kunshi Carbon guda daya, da oxygen guda biyu dakuma Hydrogen guda daya, wadda take a RCOOH. R tana iya kasancewa Alkyl ko aryl group (Dangin benzene). Carboxylic acid suna da matukar amfani a ilimin chemistry dana likitanci gaba daya. Mafi yawancin magungunan da ake amfani dasu a yau suna dauke da carboxylic acid.

22 Nuwamba, 2023

4 Satumba 2023