Jump to content

Dukkan logs na bayyana

Wannan shine jerin ayyukan log da aka yi akan wannan Wikipedia.

Rajistoci ayyuka
  • 18:34, 8 ga Janairu, 2024 Khadija Kabir hira gudummuwa created page Yadiya (Sabon shafi: Yadiya wani ganyene mai amfani ajikin Dan Adam tana daya daga cikin ganyenki Kamar su kabeji latest alayyahu da dai sauransu harmattan wasu sukan dafata sukwadata da kuli kuma su yanka albasa da tumatir da kuma tattasai == Amfanin yadiya ajikin mutum == yadiya tanda matukar amfani ajikin mutum kamar karin jini kamar yarda kukasani ganye na karamana lafiya .) Tag: Gyaran gani
  • 20:09, 7 ga Janairu, 2024 Khadija Kabir hira gudummuwa created page Kokumba (Sabon shafi: Kokumba wata aba ce mai dadi mafi yawancima amfi amfani da ita awajan cin abinci == Amfanin cin kokumba == kokumba tanada amfani sosai ajikin mutum har takaida anayin lemon kokumba kokunsan cewa kokumba tana maganin ciwon sugar anasan me ciwon sugar yadinga cin kokumba da safe kafun yaci komai akalla guda biyar ko fiye da haka.) Tag: Gyaran gani
  • 06:27, 7 ga Janairu, 2024 Khadija Kabir hira gudummuwa created page Dan asililliba (Sabon shafi: Dan asililliba wani abun kwalamana wanda yawancin mutane keyinshi domin kwadai kuma abu ne mai dadi == Kayan hadin dan asililliba == 1.rogo 2.manja 3.yaji 4.albasa == Yanda ake hadashi == zaki daka rogonki ko kuma kikaishi nuka duk yanda dai kikayi bayan annukomiki ko kindaka sai ki tankadeshi ki kwabashi da ruwan sanyi bayan kin kwabashi sai ki mulmulashi kamar ball idan kanana kikesoto idan kuma tsakatsakiyane to duk dai yanda kikeso bayan kin gama mulmulunki sai ki Dor...) Tag: Gyaran gani
  • 18:46, 6 ga Janairu, 2024 User account Khadija Kabir ibrahim hira gudummuwa was created by Khadija Kabir hira gudummuwa and password was sent by email Tag: Gyaran wayar hannu
  • 10:34, 26 Disamba 2023 Khadija Kabir hira gudummuwa created page Miyar danyar kubewa (Sabon shafi: Miyar danyar kubewa tanada da dadi musamman taji hadi == Sinadaran hadin miyar danyar kubewa == 1.danyar kubewa 2 .manja 3.daddawa 4.sindarin dandano da kayan miyya 5.busashen kifi 6.kayan kamshi == Yanda ake hada miyar danyar kubewa == abu na farko da zaki fara yi shine zaki Dora tukunyarki asaman wuta sai ki zuba manjarki ki soyata idan ya soyu sai ki zuba kayan miyanki ki soyasu sannan ki zuba daddawanki bayan sun soyu sai ki zuba ruwa ki zuba Sinadarin dandanonki...) Tag: Gyaran gani
  • 18:58, 23 Disamba 2023 Khadija Kabir hira gudummuwa created page Danbun masara (Sabon shafi: Danbun masara abincine na gargajiya mai dadin gaske == Kayan Hadin danbun masara == 1.masara 2.zogale 3.attarugu da albasa 4.kori da kuma danyar citta 5.sinadarin dandano 6.man gyada 7.gyada 8.kifi == Yanda ake hadashi == Abu na farko da zaki fara yi shine ki gyara masaranki ki kaita barji amma kananan barji ba manyaba idan ankawomiki sai ki tankadeshi ki wanke tsakinki sai ki dora tukunyar dambunki ki zuba tsakinki sai kisa leda ki rufe idan yadahu sai ki sauke...) Tag: Gyaran gani
  • 16:28, 6 Disamba 2023 Khadija Kabir hira gudummuwa created page Fatan doya (Sabon shafi: Fatan doya wani nau,in abin cine wanda akeyinshi da doya == Kayan hadin fatan doya == 1.doya 2.man gyada ko manja 3.attarugu da albasa 4.sinadarin dandano 5.kayan kamshi 6.nama Da farko dai zaki fara da fere doyanki ki sannan ki wanketa ta wanku sai ki soya manki ki zuba albasa acikin man idan kikaji ya fara kamshi sai kizuba kayan miyanki ki Barshi ya soyu idan ya soyu sai ki zuba ruwa Dan dai dai yadan ganta da yawan doyarki sai ki zuba sinadarin dandanonki idan ruwank...) Tag: Gyaran gani
  • 16:01, 4 Disamba 2023 Khadija Kabir hira gudummuwa created page Suya milk (Sabon shafi: Suya milk yana da matukar amfani ajikin mutum musamman mata == Kayan hadin shi == 1.waken soya 2.bavy mix 3.kwakwa === 4.filego === == Yanda ake hadashi == Da farko,zaki wankewakenki ki markadashi bayan kin markadashi sai ki Dora ruwa asaman tukunya 1cup madaidaci sannan said kibarshi yatafasa idan yatafasa sai ki zuba markadanki aciki sai ki refreshing zakiga yataso sai ki budeshi kisa muciya kita motsashi har ya dahu zakiji yana kamshi sai ki saukeshi kasa ki taceshi da...) Tag: Gyaran gani
  • 10:10, 3 Disamba 2023 Anyi kirkiri sabon account Khadija Kabir hira gudummuwa Tag: Gyaran wayar hannu