Mustapha Allaoui

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mustapha Allaoui
Rayuwa
Haihuwa Fas, 30 Mayu 1983 (40 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Maghreb de Fès2000-20057042
  FAR Rabat (en) Fassara2005-20093224
Al-Khaleej FC (en) Fassara2007-20071422
  En Avant de Guingamp (en) Fassara2009-201219
  Kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco2009-200960
  Wydad AC2011-2011159
  FAR Rabat (en) Fassara2012-2013102
Shenyang Shenbei F.C. (en) Fassara2012-2012106
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 189 cm

Mustapha Allaoui,(an haife shi a ranar 30 ga watan Mayun shekara ya alif a dari tara da tamanin,da ukku (1983) shi dan kwallon Maroko ne da ke taka leda a Pluakdaeng United a Thailand.

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

Klub din[gyara sashe | gyara masomin]

An Haife shi a Fes, Allaoui ya fara aiki a kulob, din Maghreb Fez na garinsu. Daga baya ya koma FAR Rabat a bazarar shekarar 2005 A ranar 14 ga watan Agustan shekarar 2009, bangaren Ligue 2 na Faransa, Guingamp ya sayi dan wasan na Morocco daga FAR Rabat kan yarjejeniyar shekaru uku. [1]

A watan Fabrairun shekarar 2020, Allaoui ya koma kungiyar Pluakdaeng United ta League 4 ta Thai. [2]

Ayyukan duniya[gyara sashe | gyara masomin]

Allaoui yana daga cikin kungiyar kwallon kafa ta Morocco ta shekarar 2004 ta kungiyar kwallon kafa ta Olympics, wadanda suka tashi a zagayen farko, suka zama na uku a rukunin D, a bayan Iraq da ta zo ta daya kuma Costa Rica . Ya kuma buga wa Morocco wasa na farko a duniya a ranar 12 ga watan Agustan shekarar 2009 a wasan sada zumunci da Congo .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Allaoui signe à Guingamp". Archived from the original on 2009-12-23. Retrieved 2021-06-15.
  2. ช้างศึกคะนองอิมพอร์ตหน้าจอมเก๋าอดีตทีมชาติ ..., supersubthailand.com, 4 February 2020