Mustapha Bala Dawaki
Appearance
11 ga Yuni, 2019 - 2023 District: Dawakin Kudu/Warawa
9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 District: Dawakin Kudu/Warawa | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | 2 Oktoba 1968 (57 shekaru) | ||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress | ||||
Mustafa Bala Dawaki (An haife shi ranar 2 ga watan Oktoba, 1968) ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan majalisar wakilai ta ƙasa. Ya wakilci mazabar tarayya ta Dawakin Kudu/Warawa a jihar Kano. An zabe shi har sau uku a jere: daga 2011 zuwa 2015, 2015 zuwa 2019, da 2019 zuwa 2023, a matsayin dan jam’iyyar All Progressives Congress (APC).[1][2] A lokacin wannan aiki, ya zama shugaban kwamitin majalisar kan gidaje da muhalli.[3][4][5]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Dawaki ya wakilci Dawakin Kudu/Warawa a Majalisar Wakilai a Majalisar Wakilai har sau uku a jere: daga 2011 zuwa 2015, 2015 zuwa 2019, da 2019 zuwa 2023. Ya gaji Bako Sarai.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2025-01-04
- ↑ Legislator Details - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". www.constrack.ng. Retrieved 2025-01-04
- ↑ National Assembly | Federal Republic of Nigeria". web.archive.org. 2015-10-02. Retrieved 2025-01-04.
- ↑ Legislator Details - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". www.constrack.ng. Retrieved 2025-01-04
- ↑ undefined candidate data for 2023 - Stears Elections". www.stears.co. Retrieved 2025-01-04