Jump to content

Mustapha Ceric

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mustapha Ceric fitaccen malami ne ɗan asalin kasar Bosnia ne.

Ya taɓa riƙe muƙamin babban alkali na kasar Bosnia Herzegovina daga shekarar 1999 zuwa 2012, inda ya dinga assasa fahimtar juna tsakanin mabambantan addinai da kuma shiga da addinin Musulunci cikin al'ummomin nahiyar Turai.

Ceric ya yi karatunsa a Jami'ar al-Azhar a Alkahira sannan ya yi digirin-digirgir a Jami;ar Chicago a kasar Amurka.

[1]

  1. https://www.bbc.com/hausa/rahotanni-59432351