Jump to content

Mustapha Khabeeb

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mustapha Khabeeb
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011
District: Jahun/Miga
Rayuwa
Haihuwa 22 ga Maris, 1951 (75 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Mustapha Khabeeb ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne. A halin yanzu haka ya zama Sanata mai wakiltar Jigawa ta Kudu maso Yamma a jihar Jigawa a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar PDP. [1] [2]

  1. Amadu, Adamu (2024-11-06). "Senator Khabeeb signs youth empowerment bond in Jigawa". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.
  2. www.premiumtimesng.com https://www.premiumtimesng.com/news/more-news/584973-nigeriadecides2023-apc-wins-two-senatorial-seats-as-pdp-clinches-one-in-jigawa.html. Retrieved 2025-01-04. Missing or empty |title= (help)