Jump to content

Mutanen Sungor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mutanen Sungor

Sungor ko Asungor kabila ce a Chadi. Ƴan kabilar na magana da harshen Assangori, wani tsagin yaren Nilo-Sahara. Kimanin mutane dubu 60,000 a cewar wata majiya a 1996.[1]

Galibin ƴan Sungor makiyaya ne waɗanda ke kiwon awaki, raƙuma, da shanu. Suna kuma shiga aikin gona.[1]

Yawancin ƴan Sungor Musulmai ne.[1]

  1. 1.0 1.1 1.2 Olson, James Stuart; Meur, Charles (1996). The Peoples of Africa: An Ethnohistorical Dictionary (in Turanci). Greenwood Publishing Group. p. 42. ISBN 978-0-313-27918-8.