Jump to content

Muzaffar Ahmad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muzaffar Ahmad
Rayuwa
HaihuwaNoakhali District (en) Fassara, 5 ga Augusta, 1889
ƙasaIndiya
British Raj (en) Fassara
Dominion of India (en) Fassara
Harshen uwaBangla
Mutuwa18 Disamba 1973
Karatu
MakarantaNoakhali Zilla School (en) Fassara
HarsunaBangla
Sana'a
Sana'amarubuci da ɗan jarida
Imani
Jam'iyar siyasaCommunist Party of India (Marxist) (en) Fassara

Muzaffar Ahmad (wanda aka fi sani da Kakababu; 5 ga watan Agustan shekara ta 1889 zuwa 18 ga watan Disamba shekara ta 1973) ɗan siyasan kasar Indiya ne, ɗan jarida kuma wanda ya kafa Jam'iyyar Kwaminis a kasar Indiya .

An haifi Ahmed a ranar 5 ga watan Agustan shekara ta 1889 a ƙauyen Musapur a Tsibirin Sandwip a cikin Gundumar Chittagong ta Lardin Bengal a cikin kasar Indiya ta ya kin kasar Burtaniya (a cikin kasar Bangladesh ta yanzu) zuwa Mansur Ali . Ahmed ya sami ilimin farko a Sandwip . Ya wuce karatun sakandare daga Makarantar Noakhali Zilla a shekarar 1913. Ya yi karatu a Kwalejin Hooghly Mohsin sannan kuma Kwalejin Bangabasi, amma bai yi nasara ba a jarrabawar Intermediate in Arts kuma ya bar kwalejin.