My dearest nemesis
Appearance
| My dearest nemesis | ||||
|---|---|---|---|---|
| Asali | ||||
| Asalin suna | 그놈은 흑염룡 | |||
| Asalin harshe | Bakoriye | |||
| Ƙasar asali | Koriya ta Kudu | |||
| Yanayi | 1 | |||
| Episodes | 12 | |||
| Characteristics | ||||
| Genre (en) |
Workplace (en) | |||
| During | 60 Dakika | |||
| 'yan wasa | ||||
| Samar | ||||
| Production company (en) |
Studio N (en) | |||
| Screening | ||||
| Asali mai watsa shirye-shirye |
tvN (en) | |||
| Lokacin farawa | Fabrairu 17, 2025 | |||
| Lokacin gamawa | Maris 24, 2025 | |||
| External links | ||||
| tvn.cjenm.com… | ||||
|
Specialized websites
| ||||
| Chronology (en) | ||||
|
| ||||
My dearest nemesis (da yaren Koriya: 그놈은 흑염룡) shirin talabijin ne mai dogon zango na koriya ta kudu wanda ake cigaba dayi, wanda ya kunshi jarumai Moon Ga-young, Choi Hyun-wook, Im Se-mi, da Kwak Si-yang. An fara shi a tvN 17 ga Fabrairu, 2025, kuma ana nunawa kowace Litinin da Talata a 20:50 (KST).
Jarumai
[gyara sashe | gyara masomin]Manya
- Moon Ga-young a matsayin Baek Soo-jung[[1]
Jagoran ƙungiyar tsarawa a Shagon Sashen Yongseong.
- Choi Hyun-wook as Ban Joo-yeon[2]
°Moon Woo-jin a matsayin matashin Joo-yeon[3]
Shugaban sashin tsare-tsare na Sashen Yongseong Store.
- Kwak Si-yang matsayin Kim Shin-won[5]
Shugaban sashen zane a kantin Sashen Yongseong.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hong, Se-young (12 July 2024). 문가영♥최현욱 '그놈은 흑염룡' 남녀주인공, 2025년 편성 [공식] [Official: Moon Ga-young and Choi Hyun-wook confirmed as female and male leads in 2025 drama 'My Dearest Nemesis']. Sports Donga (in Korean). Dong-a Ilbo, Co. Retrieved 12 July 2024 – via Naver.
- ↑ Hong, Se-young (12 July 2024). 문가영♥최현욱 '그놈은 흑염룡' 남녀주인공, 2025년 편성 [공식] [Official: Moon Ga-young and Choi Hyun-wook confirmed as female and male leads in 2025 drama 'My Dearest Nemesis']. Sports Donga (in Korean). Dong-a Ilbo, Co. Retrieved 12 July 2024 – via Naver.
- ↑ Lee, Da-won (6 January 2025). '그놈은 흑염룡' 문가영·최현욱, 케미 터진다 [Moon Ga-young and Choi Hyun-wook, explosive chemistry: 'My Dearest Nemesis']. Sports Kyunghyang (in Korean). Kyunghyang Co. Retrieved 6 January 2025 – via Naver.