My demon
| My demon | ||||
|---|---|---|---|---|
| Asali | ||||
| Asalin suna | 마이데몬 | |||
| Asalin harshe | Bakoriye | |||
| Ƙasar asali | Koriya ta Kudu | |||
| Yanayi | 1 | |||
| Episodes | 16 | |||
| Characteristics | ||||
| Genre (en) |
romantic comedy (en) | |||
| During | 66 Dakika | |||
| 'yan wasa | ||||
|
Kim You-jung (en) Song Kang (en) Lee Sang-yi (en) Kim Hae-suk (en) Kim Tae-hun (en) Jo Yeon-hee (en) | ||||
| Screening | ||||
| Asali mai watsa shirye-shirye |
SBS TV (en) | |||
| Lokacin farawa | Nuwamba 24, 2023 | |||
| Lokacin gamawa | Janairu 20, 2024 | |||
| External links | ||||
| programs.sbs.co.kr… | ||||
|
Specialized websites
| ||||
| Chronology (en) | ||||
|
| ||||
My Demon (Yaren Koriya: 마이 데몬) shirin talabijin ne mai dogon zango na Koriya ta Kudu wanda ya ƙunshi jarumai Kim Yoo-jung, Song Kang, Lee Sang-yi, da Kim Hae-sook.[1] An sake shi a SBS TV daga ranar 24 ga Nuwamba, 2023, zuwa 20 ga Janairun shekarar 2024, kowace Juma'a da Asabar a 22:00 (KST).[2] Hakanan ana samunsa akan Wavve a Koriya ta Kudu, da kuma akan Netflix a cikin zaɓaɓɓun yankuna.[3]
taƙaitawa
[gyara sashe | gyara masomin]Shirin yana nuna labarin auren kwangilar da aka yi tsakanin Do Do-hee (Kim Yoo-jung), shaidaniyar magajiyar wata ƙungiya, da Jeong Gu-won (Song Kang), aljani wanda ya rasa ikonsa na ɗan lokaci. Wannan asarar na ɗan lokaci yana kawo musu farin ciki.
'yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]Jigo
- Kim Yoo-jung a matsayin Do Do-hee da Wolsim
- Kim Gyu-bin a matsayin matashiya Do Do-hee
1. Do Do-hee ita ce Shugabar Mirae F&B. Bayan iyayenta sun rasu tana da shekaru 11, Ju Cheon-sook, shugabar kungiyar Mirae Group ta karbe ta.[4]
2. Wolsim: Ƙaruwar gida a zamanin Joseon wadda ta ƙaunaci Seo Yi-sun.
- Song Kang a matsayin Jeong Gu-won da Seo Yi-sun
1. Jeong Goo-won: Aljani mai shekaru 200 wanda ke yin makircin kulla yarjejeniya da mutane, yana amfani da raunin su.
2. Seo Yi-sun: Wani matashi maigida a zamanin Joseon wanda ya ƙaunaci Wolsim. Lee Sang-yi a matsayin Joo Seok-hoon
- Lee Sang-yi a matsayin Joo Seok-hoon
Dan uwan Cheon-sook kuma Shugaba na Mirae Investment, mai alaƙa da rukunin Mirae.[5]
- Kim Hae-sook a matsayin Joo Cheon-sook
Wadda ta kafa kuma shugabar kungiyar Mirae[6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Park, Jin-young (January 18, 2023). 김유정x송강 만날까 "'마이데몬', 제안 받고 검토 중"(공식) [Kim Yoo Jung x Song Kang to meet "'My Demon', receiving offers and reviewing" (Official)] (in Korean). Joy News 24. Archived from the original on October 2, 2023. Retrieved September 30, 2023 – via Nate.
- ↑ Jo, Yoon-seon (October 11, 2023). 재벌 상속녀 김유정·악마 송강의 만남...'마이 데몬' 11월 24일 첫 방송 [공식] (in Korean). Sports Chosun. Archived from the original on October 14, 2023. Retrieved October 11, 2023 – via Naver.
- ↑ Bae, Yoo-jin (November 24, 2023). 송강X김유정 '마이 데몬'...원작, 몇부작, 줄거리, 등장인물, 하이라이트 등 정리 [Song Kang and Kim Yoo-jung's 'My Demon'...Summary of the original work, several episodes, plot, characters, highlights, etc.]. Munhwa News (in Korean). Archived from the original on November 25, 2023. Retrieved November 25, 2023.
- ↑ Park, Jin-young (January 18, 2023). 김유정x송강 만날까 "'마이데몬', 제안 받고 검토 중"(공식) [Kim Yoo Jung x Song Kang to meet "'My Demon', receiving offers and reviewing" (Official)] (in Korean). Joy News 24. Archived from the original on October 2, 2023. Retrieved September 30, 2023 – via Nate.
- ↑ Choi, Hye-jin (October 12, 2023). 이상이, 김유정·송강 만난다..'마이 데몬' 출연 확정 [공식] [Lee Sang-yi meets Kim Yoo-jung and Song Kang...'My Demon' appearance confirmed [Official]] (in Korean). Star News. Archived from the original on October 14, 2023. Retrieved October 12, 2023 – via Naver.
- ↑ Lee Min-ji (October 17, 2023). '마이 데몬' 김유정X송강, 대본리딩부터 완벽한 얼굴합 (in Korean). Newsen. Archived from the original on October 20, 2023. Retrieved October 17, 2023 – via Naver.