Nadine Ashraf
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1 ga Afirilu, 1993 (32 shekaru) |
| ƙasa | Misra |
| Harshen uwa |
Egyptian Arabic (en) |
| Karatu | |
| Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a | Mai wasan badminton |
|
Mahalarcin
| |
Nadine Ashraf (an haife ta a ranar daya 1 ga watan Afrilu, shekara ta a alif dubu daya da dari tara da casa'in da ukku 1993) 'yar wasan badminton ce ta Masar.[1] Ta kasance cikin tawagar 'yan wasan kasar da suka lashe kambun gamayyar kungiyoyin a gasar cin kofin Afrika ta shekarar alif dubu biyu da goma sha bakwai 2017.[2]
Nasarorin da aka samu
[gyara sashe | gyara masomin]BWF International Challenge/Series (2 titles, 3 runners-up)
[gyara sashe | gyara masomin]Women's doubles
| Shekara | Gasar | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
|---|---|---|---|---|---|
| 2016 | Misira International | 21–17, 17–21, 7–21 | </img> Mai tsere | ||
| 2015 | Zambia International | Babu wasa | </img> Nasara | ||
| 2015 | Misira International | 26–28, 13–21 | </img> Mai tsere | ||
| 2015 | Ethiopia International | 10–21, 9–21 | </img> Mai tsere |
Mixed doubles
| Shekara | Gasar | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
|---|---|---|---|---|---|
| 2015 | Uganda International | 14–21, 21–15, 21–19 | </img> Nasara |
- BWF International Challenge tournament
- BWF International Series tournament
- BWF Future Series tournament