Sultan Nafata na kasar Gobir (h.1797–98), ɗaya ne daga cikin jerin sarakunan ƙaramar ƙasar Hausa mai suna Gobir, wacce a yau take a arewacin Najeriya, ana tuna shine saboda adawa da yayi da MusulmaiFulani, wadanda kuma suke son jaddada Musulunci, wanda Shehu Usman Dan Fodiyo yake jagoranta, wanda daga baya ya jagoranci yaki a kan Gobir da kuma shuwagabannin su, harma ya kafa garin Daular Sokoto . [1]
↑Waldman, Marilyn Robinson (1965). "The Fulani Jihād: a Reassessment". The Journal of African History. 6 (3): 333–355. doi:10.1017/s0021853700005843. ISSN 0021-8537.