Jump to content

Najibullah Rafi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Mullah Najibullah Rafi (Pashto: ملا نجیب الله رفیع) ɗan siyasan Taliban ɗan ƙasar Afganistan ne wanda a halin yanzu yake rike da mukamin gwamnan lardin Nimruz tun ranar 7 ga Nuwamba.