Nakwada Wakilli Musa
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Nakwada Wakilli Musa ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne. A yanzu haka ya zama ɗan majalisar jiha mai wakiltar mazaɓar Bogoro a majalisar dokokin jihar Bauchi. [1] [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ BusinessDay (2023-03-19). "Nakwada re-elected as member Representing Bogoro Constituency". Businessday NG (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
- ↑ "Bauchi Lawmaker Distributes Over N10m Cash, Food Items, Clothing To Less Privileged, Others – Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). 2021-12-30. Retrieved 2025-01-06.