Nancy Isime

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nancy Isime
Rayuwa
Haihuwa Edo, 17 Disamba 1991 (32 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Tarihin Mutanen Ibo
Harshen uwa Harshen Ibo
Karatu
Makaranta Jami'ar Lagos academic degree (en) Fassara
University of Port Harcourt (en) Fassara
Matakin karatu Diplom (en) Fassara
Digiri
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Sana'a
Sana'a Jarumi, model (en) Fassara, media personality (en) Fassara da mai gabatarwa a talabijin
Kyaututtuka
Imani
Addini Kiristanci
IMDb nm7484947
hoton nancy isime

Nancy Isime An haifeta a ranar 17 ga watan Disemban 1991. Yar kwasan kwaikwayo ce ta Najeriya, modala ce kuma sannan tanada alaka da kafofin yanar gizo[1]

Rayuwar ta da kuma Asalin ta[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Nancy a jihar Edo, kasar Nijeria[2] Bayan ta kammala karatun ta na sakandari a garin Bennin, Nancy ta ta garzaya Jami'ar legas inda tayi difloma.[3] Nancy Isime tanada shekara biyar mahaifiyarta ta rasu wanda hakan yasa mahaifin ta yaci gaba da kula da ita[4]. A lagas Nancy ta tashi kuma anan tayi karatun firamare da kuma jiniya sakandari kafin daga bisani ta koma Bennin domin kaammala karatun siniya sakandari. Nancy ta samu horon karatu na sharar fage na wata shidda a ami'ar fatakol daga bisani kuma ta koma jami'ar legas inda tayi karatun difloya a bangaren abinda ake kira da ingilishi Social Art[5]

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Nancy Isime
Nancy Isime

Nancy isime ta fara sana'arta ne a matsayin jaruma a shirin gidan telabishin Echoes a shekarar 2011. A lokaci guda kuma tayi da a matsayin mai labarai a gidan telabishin, tayi shire shire da aka santa dasu kamar wani shiri na na Gulma The Squeeze, technology show What's Hot, da backstage segments of MTN Project Fame season 7 [6] A shekarar 2016 Nancy maye gurbin Toke Makinwa a matsayin mai gabatarwa a daga daga cikin fitattun gidan telabishin

Fina-finan ta[gyara sashe | gyara masomin]

Nancy isime tayi fina finai da yawa amma ga wasu daga cikinsu

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.bellanaija.com/2016/07/tv-personality-actress-also-a-model-on-the-real-star-nancy-isime-is-a-triple-threat/
  2. https://punchng.com/i-have-no-problem-baring-my-cleavage-nancy-isime/
  3. https://www.vanguardngr.com/2016/08/become-superstars-ladies-need-talent-not-connection-model/
  4. https://allure.vanguardngr.com/2021/02/how-i-lost-my-mum-at-5-nancy-isime/
  5. https://punchng.com/i-have-no-problem-baring-my-cleavage-nancy-isime/
  6. https://thenationonlineng.net/cant-date-man-broke/