Nanotechnology
Appearance
![]() | |
---|---|
technical sciences (en) ![]() ![]() ![]() ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | technology |
Suna saboda |
nano (en) ![]() ![]() |
Is the study of (en) ![]() |
nanomaterial (en) ![]() |
Tarihin maudu'i |
history of nanotechnology (en) ![]() |
Gudanarwan |
nanotechnologist (en) ![]() |
Nanotechnology na nufin sarrafa kwayoyin halitta dake da akalla girman dimenshon daya dake girman akalla nanomita (nm) 1 zuwa dari. A wannan sikeli da aka fi sani da nanosikel, sararin bangre da kuma kimiyyar kwantom na zamowa mai amfani da wajen bayanin kaddarorin kwayoyin halitta.
Masoma
[gyara sashe | gyara masomin]Ainihin hikimar an tattauna ne a 1959 daga masanin kimiyya da fasaha Richard Feynman acikin tattaunawarsa da yayi a cikin shirin There's Plenty of Room at the Bottom a wanda ya bayyana yuwuwar Kira ta kai tsaye ta hanyar juya kwayoyin halitta.
Masomin Mukala
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Drexler KE (1986). Engines of Creation: The Coming Era of Nanotechnology. Doubleday. ISBN 978-0-385-19973-5. OCLC 12752328.