Nasarawa (Kano)
(an turo daga Nasarawa (Jihar Kano))
Jump to navigation
Jump to search
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jerin jihohi a Nijeriya | jihar Kano | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 34 km² |
Nasarawa Ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Kano, Nijeriya. Tana ɗaya daga cikin manyan birane a jihar Kano, kuma Nasarawa na ɗaya daga cikin manyan gurare masu tarin ma'aikatun gwamnatin jihar Kano. Ƙaramar hukumar Nasarawa na da numban sako 700.[1]
Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]
Wurare[gyara sashe | Gyara masomin]
Ƙofan Nasarawa koface da ke ɗauke da wurare kamar Gadar Nasarawa wacce tsohon gwamna kuma sanata Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya kashe miliyoyin nairori wajen ginata.[2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]
Kananan Hukumomin Jihar Kano |
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi |