Nasiru Shehu Bodinga
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 11 ga Maris, 1988 (37 shekaru) |
| Sana'a | |
Nasiru Shehu Bodinga wanda aka fi sani da Nasiru Bobo (an haife shi a ranar 11 ga watan Maris 1988) ɗan siyasa ne a Najeriya kuma memba ne na Majalisar Wakilai ta 10 a Majalisar Dokoki ta Ƙasa, inda yake wakiltar ƙaramar Hukumar tarayya ta Dange Shuni, Bodinga, da Tureta tun daga watan Yunin 2023. [1] [2] [3]
Rayuwar farko da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Nasiru a ranar 11 ga watan Maris, 1988 a garin Bodinga. Ya yi karatunsa a Jami'ar Usmanu Danfodiyo, inda ya sami digiri a fannin Kimiyyar Siyasa. [4] [5] A lokacin babban zaɓen Najeriya na 2023, Nasir ya tsaya takarar kujerar Majalisar Wakilai mai wakiltar mazabar Dange Shuni, Bodinga, da Tureta a matsayin ɗan takarar jam'iyyar All Progressives Congress (APC). [6] [7]
Ya lashe zaben da kuri'u 40,994 inda ya kayar da abokin hamayyarsa mafi kusa, Balarabe Shehu Kakale wanda ya samu jimillar kuri'u 35,687 bayan kammala zaben. [8]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Mani, Bashir Rabe (2023-07-12). "As Nasiru Bodinga empowers constituents in Sokoto…". Blueprint Newspapers Limited (in Turanci). Retrieved 2025-01-28.
- ↑ "Lawmaker donates vehicles, cash to constituents in Sokoto | Daily Review Newspaper" (in Turanci). 2025-01-28. Retrieved 2025-01-28.
- ↑ Sani, Salisu (2022-06-06). "As Nasiru Bodinga unveils five-point agenda for constituency". Blueprint Newspapers Limited (in Turanci). Retrieved 2025-01-28.
- ↑ Mani, Bashir Rabe (2023-07-12). "As Nasiru Bodinga empowers constituents in Sokoto…". Blueprint Newspapers Limited (in Turanci). Retrieved 2025-01-28.

- ↑ Nation, The (2022-06-08). "'APC Sokoto House of Reps candidate will deliver'". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2025-01-28.
- ↑ Mani, Bashir Rabe (2023-07-12). "As Nasiru Bodinga empowers constituents in Sokoto…". Blueprint Newspapers Limited (in Turanci). Retrieved 2025-01-28.