Natalia Borges Polesso
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Bento Gonçalves (en) |
| ƙasa | Brazil |
| Karatu | |
| Makaranta |
University of Caxias do Sul (en) |
| Harsuna | Portuguese language |
| Sana'a | |
| Sana'a | marubuci |
| Muhimman ayyuka |
Q60999563 |
| Kyaututtuka |
gani
|

Natália Borges Polesso marubuciya ce daga ƙasar Brazil.[1]
Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haife ta a Bento Goncalves a shekara ta 1981. Ta samu digiri na PhD daga Jami'ar Katolika ta Pontifical ta Rio Grande do Sul (Porto Alegre). Ta wallafa littattafai uku ne ya zuwa yau. Ta kuma yi rubutu ga jaridar Caxias do Sul Pioneiro kuma ta rubuta rubutun ban dariya na yanar gizo mai suna A Escritora Incompreendida .
A shekara ta 2017, an ambaci sunanta a matsayin ɗaya daga cikin Bogota39, jerin sunayen matasa marubuta 39 na musamman a Latin Amurka. [2] Sauran 38 sun hada da Samanta Schweblin, Gabriela Jauregui ta Brazil, María José Caro daga Peru, Liliana Colanzi daga Bolivia da Lola Copacabana . [3]
Zababbun Ayyukanta
[gyara sashe | gyara masomin]- 2013 - Recortes para álbum de fotografia sem gente[4] - labarai (Modelo de Nuvem), wanda ya lashe lamabr yabo na Açorianos de Literatura prize
- 2015 - Coração à corda - waka (Patuá)
- 2016 - Amora - Tatsuniyoyi (Não Editora), wanda ya lashe kyautar Azorianos de Literatura da Prémio da kuma Kyautar Jabuti
- 2021 - A Extinção das Abelhas[5] - littafin (Companhia das Letras)
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Polesso, Natalia Borges (2020-05-19). Amora: Stories. Amazon Publishing. ISBN 978-1-5420-1977-4.
- ↑ de 2017, 7 de Mayo. "Los 39 jóvenes escritores latinoamericanos elegidos como los mejores del año". infobae (in Sifaniyanci). Retrieved 2022-12-05.
- ↑ de 2017, 7 de Mayo. "Los 39 jóvenes escritores latinoamericanos elegidos como los mejores del año". infobae (in Sifaniyanci). Retrieved 2022-12-05.
- ↑ Polesso, Natalia Borges (2019-01-21). Recortes para álbum de fotografia sem gente (in Harshen Potugis). Não Editora. ISBN 978-85-61249-68-7.
- ↑ Polesso, Natalia Borges (2021-07-12). A extinção das abelhas (in Harshen Potugis). Companhia das Letras. ISBN 978-65-5782-276-0.
Rukunoni:
- CS1 Sifaniyanci-language sources (es)
- CS1 Harshen Potugis-language sources (pt)
- Wikipedia articles with GND identifiers
- Wikipedia articles with ISNI identifiers
- Wikipedia articles with LCCN identifiers
- Wikipedia articles with SUDOC identifiers
- Wikipedia articles with VIAF identifiers
- Wikipedia articles with WorldCat-VIAF identifiers
- Rayayyun mutane