Ndidi Winifred
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Asaba, 22 Satumba 1988 (37 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Harshen uwa | Harshen, Ibo |
| Karatu | |
| Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
weightlifter (en) |
Ndidi Winifred Listenⓘ (an haife ta a ranar 22 ga watan Satumbar shekara ta 1988) 'Na Najeriya ce mai ɗaukar nauyi . [1]Ta yi gasa a gasar cin kofin mata ta 58 kg a Wasannin Commonwealth na 2014 inda ta lashe lambar azurfa.[2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Glasgow 2014 profile". Retrieved 11 October 2014.