Nevine el-Kabbaj
Appearance
|
| |||
22 Disamba 2019 - ← Ghada Waly | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 10 Nuwamba, 1965 (60 shekaru) | ||
| ƙasa | Misra | ||
| Karatu | |||
| Makaranta | Jami'ar Alkahira | ||
| Harsuna | Larabci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Nivine El-Kabbag (an haife ta a ranar 10 ga watan Nuwamba 1965) 'yar siyasar ƙasar Masar ce kuma Ministar Haɗin kai na yanzu tun a watan Disamba 2019, ta gaji Minista Ghada Waly. [1] [2] [3] [4]
Kafin naɗa El-Kabbag ta taɓa zama mataimakiyar ministan haɗin kai na kare al'umma sannan kuma mataimakiyar haɗin kai. [5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "وزارة التضامن الإجتماعى تفاصيل الإعلان". www.moss.gov.eg. Retrieved 2023-01-17.
- ↑ "ننشر السيرة الذاتية لنيفين القباج نائب وزير التضامن للحماية الاجتماعية". بوابة الأهرام (in Larabci). Retrieved 2023-01-17.
- ↑ البدوي, محمود (2019-12-22). ""التضامن الاجتماعي" تنشر السيرة الذاتية للوزيرة الجديدة نيفين القباج". الوطن (in Larabci). Retrieved 2023-01-17.
- ↑ "Ministry of Social Solidarity launches integrated electronic system for civil society organisations in Egypt - Society - Egypt". Ahram Online. Retrieved 2023-01-17.
- ↑ "Niveen Al-Qabbaj who pledged to back poor, women becomes solidarity minister". EgyptToday. 2019-12-22. Retrieved 2023-01-17.