Nicholas Anane-Agyei
Appearance
9 ga Yuni, 1965 - 24 ga Faburairu, 1966 Election: 1965 Ghanaian parliamentary election (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Kogin Zinariya (Mulkin mallaka na Birtaniyya), ga Yuli, 1922 (103 shekaru) | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
Kwalejin Ilimi ta Presbyterian, Akropong Teachers' Training Certificate (en) | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Addini | Kiristanci | ||
| Jam'iyar siyasa |
Convention People's Party (en) | ||
Nicholas Anane-Agyei ɗan siyasar ƙasar Ghana ne a jamhuriya ta farko. Ya kasance kwamishinan yanki na yankin Brong Ahafo kuma ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar Dorma-droboo daga shekarun 1965 zuwa 1966. [1] [2] [3] [4] [5] [6] Kafin shiga majalisar, ya kasance hakimin Sunyani. [7]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin sunayen 'yan majalisar da aka zaba a zaben 'yan majalisar dokokin Ghana na 1965
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "New Ghana, Volumes 8–9". New Ghana. Information Services Department Accra: 248. 1964.
- ↑ "Ghana Today, Volume 9". Ghana Today. Information Section, Ghana Office: 3. 1965.
- ↑ "West Africa Annual, Issue 8". West Africa Annual. James Clarke: 78 and 81. 1965.
- ↑ "Ghana Year Book". Ghana Year Book. Graphic Corporation: 22. 1966.
- ↑ "Ghana Year Book 1966". Ghana Year Book 1966. Daily Graphic: 22. 1966.
- ↑ "Parliamentary Debates; Official Report, Part 2". Parliamentary Debates. Ghana National Assembly: 8. 1965.
- ↑ "Executive Instruments". Executive Instruments. Ghana Publishing Company: 229. 1960.