Jump to content

Nigerian British University

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nigerian British University
Bayanai
Iri jami'a
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 2022

Jami'ar Biritaniya ta Najeriya jami'a ce mai zaman kanta wacce take da haɗin gwiwar ilimi a Najeriya mallakar gidauniyar Adorable don ci gaban ilimi a Najeriya kuma cigaba. Jami'ar tana a garin Asa, jihar Abia, Najeriya[1][2]

  1. "Nigerian British University - British University in Nigeria". nbu.edu.ng (in Turanci). Retrieved 2023-07-28.
  2. Fapohunda, Olusegun (2023-01-09). "List Of Universities In Abia State". MySchoolGist (in Turanci). Retrieved 2023-07-28.