Nijar (kogi)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Nijar
Niger River View, Djenne (6861797).jpg
origin of the watercourseGine Gyara
mouth of the watercourseGulf of Guinea Gyara
lakes on riverKainji Lake Gyara
drainage basinlist of tributaries of the Niger Gyara
nahiyaAfirka Gyara
ƙasaBenin, Gine, Mali, Nijar, Nijeriya Gyara
coordinate location13°51′37″N 3°20′0″W, 9°4′56″N 10°43′24″W, 5°19′0″N 6°25′0″E Gyara
Kogin Neja a Kulikoro, Mali.

Kogin Neja wasu kan kirata da Kogin Nijar na da tsawon kilomita 4,180. Zurfinta marubba’in kilomita 2,117,700 a kasa. Matsakaicin saurinta 5,589 m3/s wanda ya bambanta daga saurin 500 m3/s zuwa 27,600 m3/s. Mafarinta daga tsaunukan Gine, a kudu maso gabashin Gine. Kananan rafufukanta su ne kogin Bani, kogin Sokoto, kogin Kaduna da na kogin Benuwe. Ta bi cikin Mali, Nijar da Najeriya zuwa Tekun Atalanta wanda ta bi Neja Delta. Waɗannan biranen na samuwa a gefen kogin Neja: Tembakounda, Bamako, Timbuktu, Niamey.